

Wani jigo cikin tsaffin kansilolin jihar Kano da gwamna Abba Kabir Yusuf ya biyasu hakkokin su na sama da biliyan...
Shugaban Jam’iyyar PDP reshen Jihar Kano, Alhaji Yusuf Ado Kibya, ya sanar da dakatar da mambobi uku na jam’iyyar bisa zargin aikata laifukan da suka sabawa...
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya kare matakin da ya ɗauka na ficewa daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar AP, da ya ce ya sauya sheƙa ne...
Gwamnatin Tarayya ta ƙuduri aniyar ciyo bashin Naira sama da Naira tiriliyan 17, domin cike gibi a kasafin kuɗin shekarar 2026, saboda karancin kudaden shiga idan...
Tsohon Gwamnan Kano kuma dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP, a zaben shekarar 2023 , Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya soki gwamnatin tarayya, da cewa...
Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule, ya gabatar da kasafin kuɗi na shekarar 2026 da ya kai kimanin Naira biliyan 517 da miliyan 540 ga majalisar...
Gwamnan jihar Taraba a tsakiyar Najeriya ya sanar da cewa zai fice daga jam’iyyar PDP mai adawa zuwa APC mai mulkin kasar a ranar Laraba mai...
Babbar jam’iyyar hamayya a Najeriya, PDP ta sanar da korar ministan Abuja, Nyesom Wike, da wasu jiga-jiga daga cikinta, saboda abin da ta kira yi wa...
Jam’iyyar PDP a Najeriya ta ci gaba da shirye-shiryen gudanar da babban taron ta na ƙasa a Ibadan duk da sabon hukuncin kotuna da rikice-rikicen cikin...
Kwamatin Amintattu na jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya ya yi watsi da rahoton kwamatin sasantawa da aka kafa domin haɗa kan ‘ya’yan jam’iyyar a ƙasa...