

Tsohon ɗan takarar shugabancin kasar nan a zaɓen 2023 na Jam’iyyar LP, kuma jigo a jam’iyyar ADC ta haɗaka, Peter Obi ya tabbatar ficewa daga jam’iyyar....
Jam’iyyar hamayya ta ADC ta sanar da fara siyar da fom ɗin takara muƙamai daban-daban gabanin babban zaɓen ƙasar na 2027. Hakan na kunshe cikin ...
Jam’iyyun adawa a kasar nan sun bukaci Hukumar Zabe ta Kasa INEC da ta tsawaita wa’adin ta ta bayar na gudanar da zaben fidda gwani domin...
Jam’iyyar PDP a Jihar Bauchi ta tabbatar da janye shirin komawar Gwamnan jihar Bala Abdulkadir Muhammad jam’iyyar APC. Shugaban PDP na jihar, Sama’ila Burga ne ya...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa zai mara wa duk wanda ya zama ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC baya a zaɓen...
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP...
Jam’iyyar APC mai mulkin kasa ta zabi sabbin shugabanninta na kasa a taron da ta gudanar a Eagle Square da ke babban birnin tarayya Abuja inda...
Daya daga cikin bangarorin jam’iyyar PDP karkashin jagorancin Kabiru Tanimu Turaki ya tabbatar da fara sabon yunkurin sulhu domin hada kan bangarorin da ke rikici a...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya umurci dukkan masu riƙe da muƙaman siyasa a gwamnatinsa da ke da niyyar tsayawa takara a zaɓen 2027 su ajiye...
Jam’iyyar Labour Party ta bayyana cewa ba ta da niyyar kauracewa babban zaben shekarar 2027, sai dai a halin yanzu tana mayar da hankali wajen gyara...