

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta rarraba kayan zabe zuwa kananan hukumomi 21 na jihar Anambra, a kokarinta na fara shirin gudanar da...
Tsohon bulaliyar Majalisar Dattawa kuma Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume, ya dora alhakin sanya Najeriya cikin jerin ƙasashen da ake kallon suna da...
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP, ta umarci mambobinta su ci gaba da shirin gudanar da babban taronta na kasa duk da umarnin wata kotu da ya...
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan mai wakiltar Kogi ta Tsakiya ta gayyaci Shugaban Najalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, da sauran ’yan majalisa zuwa bikin kaddamar da ayyukan raya...
Sabon shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, Joash Amupitan, ya yi alƙawarin kare dokokin zaɓe da na ƙundin tsarin mulki. Amupitan ya ƙara...
Gwamnonin jam’iyyar PDP na arewacin Najeriya, sun amince da tsohon Ministan Harkokin Shari’a, Alhaji Tanimu Turaki, a matsayin ɗan takarar da suke goyon baya a zaben...
Hukumar Zaɓe ta Najeriya INEC, ta bayyana cewa fiye da ƴan Najeriya miliyan takwas ne suka kammala rajistar zaɓe a matakin farko ta intanet, yayin da...
Gwamnan jihar kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bukaci hukumar da ke kula da kafafen yada labarai ta kasa NBC ta fara tantance kafafen yada labaran...
Rikicin cikin gida na jam’iyyar PDP ya ƙara kamari bayan da Sakataren Jam’iyyar na Ƙasa, Sanata Samuel Anyanwu, ya kai ƙorafi ga hukumar DSS, da kuma...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce, ta kashe sama da Naira miliyan dubu 40 wajen yin aikin samar da hanyoyin mota a karamar hukumar Sule-Tankarkar a cikin...