A ranar 12 ga watan Yunin shekarar hukumar zabe ta kasa ta gudanar da zaben shugaban kasa tsakanin Alhaji Bashir Usman Tofa na Jam’iyyar NRC, da...
A ranar 22 ga watan Mayun shekarar 1964 ne Najeriya ta sanya hannu kan wata yarjejeniyar samar da hukumar lura da tafkin Chadi, inda Najeriya da...
A ranar 8 ga watan Mayun shekarar 1945 nahiyar Turai da Amurka da Canada suka yi bikin samun galaba a yakin Duniya na biyu da suka...
A ranar 7 ga watan Mayun shekarar 2007 ne tsohon Shugaban kasa marigayi Umar Musa ‘Yar-a-Adua ya bar kasar nan domin ziyartar kasashe bakwai, kuma ziyararsa...
A ranar 16 ga watan Afrilun shekarar 2009 ne masu garkuwa da mutane a Jihar Kaduna suka sace wata mata ‘yar asalin kasar Canada mai suna...
A ranar 10 ga watan Afrilun Runudanar ‘yan-sandan kasar nan ta ce wata Amarya mai suna Wasila Tasi’u mai shekaru 13 da aka yi wa auren...
A ranar 9 ga watan Afrilun shekarar 1999 masu tsaron lafiyar shugaban kasar Nijar Ibrahim Bare Mai-Nasara, suka harbe shi har lahira a filin jirgin sama...
A rana irin ta yau ce a shekarar 2011 hukumar zabe ta kasa INEC ta dage zaben ‘yan majalisun tarayya zuwa ranar 4 ga watan...
A ranar 28 ga watan Maris din shekarar 1963 ne Sarkin Kano na goma sha daya a Daular Fulani marigayi Alhaji Sir Muhammadu Sunusi na daya...
A rana mai kamar ta yau ce ta shekarar 2013 hukumomi a Jihar Cross Rver su ka sanar da cewa mutum ne kacal suka tsira da...