Connect with us

Tarihi da Al'adu

A ranar 22 ga watan Mayun 1964 ne Najeriya ta sanya hannu kan yarjejeniyar samar da hukumar lura da tafkin Chadi

Published

on

A ranar 22 ga watan Mayun shekarar 1964 ne Najeriya ta sanya hannu kan wata yarjejeniyar samar da hukumar lura da tafkin Chadi, inda Najeriya da kuma kasashen Chadi da Kamaru da kuma Jamhuriay Nijar suka zama mambobin hukumar.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 341,026 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!