

Wani rikici ya barke a karamar hukumar Rano ta jihar Kano a yau Litinin biyo bayan mutuwar wani matashi mai suna Abdullahi Musa inda rahotonni suka...
Rundunar sojin Najeriya ta Operation Safe Haven, ta kama manyan yan fashi 4 tare da ƙwato bindigu da harsasai a jihar Filato. Jamiʼin yada labaran...
Majalisar Dattawa hadi da gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, sun bukaci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya ɗauki matakin gaggawa kan hare-haren ta’addanci...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ba za ta lamunci Jan kafa ba wajen ajiye mutanen da ake tuhuma da laifi a gidan gyaran hali na shekaru...
Kwamitin da Gwamnatin Kano ta kafa na magance ayyukan Daba da shaye-shaye da kuma dawo da zaman lafiya, ya cafke karin wasu mutane 31 da ake...
Hukumar kula da gidajen gyran hali da tarbiya ta Najeriya shiyyar Kano, ta musanta wani rahoto da ya bayyana cewa ana yin lalata da matasan da...
Kwamitin yaki da miyagun kwayoyi da kwacen waya na Kano, ya kona jabun kwayoyi da kudin su ya kai Naira biliyan biyu da rabi. Shugaban kwamitin...
Rundunar Ƴan sandan Jihar Kano, ta kama mutane 33 da ta ke zargin su da aikata ayyukan daba. Jami’in hulda da jama’a na rundunar SP Abdullahi...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce, ta dakile wani yunkurin yin garkuwa da mutane a kan titin Funtua zuwa Gusau a jihar Katsina. Mai magana da...
Kungiyar ci gaban unguwar Gangar Ruwa Tudun Tsakuwa da ke yankin Dan Bare a karamar hukumar Kumbotso ta sha alwashin ci gaba da tallafawa musamman ma...