

Gwamnatin tarayya ta tabbatar da mutuwar magajin shugaban kungiyar ISWAP Malam Bako. Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro manjo janar Babagana Mongonu ya...
Hukumar Hisba ta jihar jigawa ta kai samame wasu gidajen da ake aikata badala a kanan hukumomin Ringim da Taura da kuma Gumel, inda ta samu...
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen ƙasa ta ƙasar nan NRC, ta ce ta dakatar da zirga-zirgar jiragen kasa a ƙasar sakamakon matsalar tsaro. Hukumar ta sanar...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutum biyu da ta ke zargi da yiwa yan bindiga jigilar man fetur. Mai magana da yawun rundunar...
Gwamnatin jihar Kano ta taya al’ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi Muhammad (S.A.W). A wani saƙo da ya aiko wa Freedom Radio, Kwamishinan al’amuran addini na...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Adamawa ta tabbatar da kama mutane hudu da ake zargi da yin garkuwa da wata mata mai suna Hauwa Umaru da jaririyarta....
Rundunar sojin ƙasar nan ta sanar da rasuwar jagoran ƴan ta’addar ISWAP Abu Mus’ab Al-barnawiy. Babban hafsan tsaron ƙasar nan Janar Lucky Irabo ne ya sanar...
Hukamar Hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta ce ta gano ma’aikatanta biyu da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi a nan Kano. Shugaban hukamar...
Babban sufeton ‘yan sandan ƙasar nan Usman Alƙali Baba, ya ce rundunar ba ta da wani shiri na sake dawo da ‘yan sandan yaki da manyan...