

Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya ƙalubalanci shirin sake ɗaukar jami’an tsaro a ƙasar nan. Zulum ya bayyana hakan lokacin da yake jawabi a wajen...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta kasa NHRC ta buƙaci gwamnatin tarayya da ta ɗauki matakan kare dalibai daga barazanar tsaro. Shugaban ƙungiyar Tony Ojukwu ne...
Majalisar dattijan ƙasar nan ta buƙaci shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ayyana ƴan bindiga a ƙasar nan a matsayin ƴan ta’adda. Kazalika majalisar ta buƙaci shugaba...
Sufeton ƴan sandan ƙasar nan Usman Alkali Baba ya ce nan ba da jimawa ba za a dauki ƙarin kuratan ƴan sanda dubu ashirin a faɗin...
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta tabbatar da kama wasu masu garkuwa da mutane su biyu da kuma masu kai musu rahoton sirri. Kakakin rundunar SP...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke wani matashi da ake zarginsa da yunkurin garkuwa da wani Uba da ɗansa. Mai magana da yawun rundunar DSP...
Hukumomin majalisun kasar nan sun baza jami’an tsaro a sassan majalisun biyo bayan kudirin ma’aikatan majalisun na gudanar da zanga-zanga. Zanga-zangar wadda ma’aikatan majalisun za su...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta haramta kafa hanyoyin sadarwa na internet ba tare da izini ba, domin inganta tsaro a jihar Kwamishinan ‘yan sandan jihar,...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce ta kama motoci 11 bisa zargin yin lodi ba bisa ƙa’ida ba. Mai magana da yawun rundunar DSP Abdullahi...
Rundunar ƴan sanda jihar Kaduna ta cafke ƴan bindiga 3 da ta ke zargi suna da hannu a sayar ɗaliban makarantar Bathel Baptist. Jami’in hulɗa da...