

Babban kwamandan sojojin Najeriya na runduna ta daya sashen Operation Fansar Yamma Manjo Janar Abubakar Wase, ya yabawa dakarun sojin bisa yadda suka nuna kwarewa da...
Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci al’ummar kasar da su kwantar da hankulansu, ya na mai cewa gwamnatinsa na ɗaukar matakan da suka dace...
Kungiyar raya kasashen yammacin Afrika ECOWAS ta yi watsi da zarge-zarge da shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya yi na ikrarin ana kisan kare dangi ga...
Hukumar tsaro ta DSS ta ce ta sallami wasu jami’anta dari da goma sha biyar daga aiki. A cikin wata sanarwa da ta wallafa a...
Dakarun Sojin Najeriya na Operation Hadin Kai sun kashe ‘yan ta’adda shida tare da dakile yunkurin kai hari garin Malam Fatori da ke Jihar Borno, inda...
Mai martaba sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi ll, ya umarci Hakimai da Dagatai da masu unguwanni har ma da Limaman masallatan Juma’a da su dage da...
Wasu rahotonni sun bayyana cewa, mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Malam Nuhu Ribadu, ya gana da manyan hafsoshin tsaron Najeriya da jagororin...
Hukumar Kula da ‘yan gudun hijira ta Duniya IOM ta sanar cewa mutane 1,205 ne suka rasa matsugunansu daga biranen Bara da Umm Ruwaba a jihar Kordofan...
Shugaban ƙasar Amurka Donald Trump, ya bayyana cewa, ya bai wa ma’aikatar Tsaron kasarsa (Pentagon) umarni kan ta fara shirin ɗaukar matakin soji kan Najeriya, bisa...
Gwamnatin Amurka karkashin Donald Trump, ta sake sanya Najeriya cikin jerin kasashe masu matsala ta musamman saboda zargin yi wa Kiristoci kisan kare dangi. Wannan zargi...