

’Yan sanda sun cafke mutane 32 da ake zargi da aikata ta’addanci a wasu yankunan Jihar Kwara sakamakon wani samame da suka kai a maboyar masu...
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar wa ‘yan Najeriya da rundunar sojin kasar cewa gwamnati za ta yi nasara kan matsalolin tsaro da ke addabar...
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya bayyana harin da aka kai wa al’ummar Woro da ke Karamar Hukumar Kaiama a Jihar Kwara a matsayin abin girgiza...
Dakarun rundunar hadin gwiwa ta Operation Haɗin Kai da ke aiki a yankin arewa maso gabshin Najeriya, sun sanar da nasarar kai wasu munanan hare-hare kan...
Dakarun sojin ƙasar nan na rundunar 22 Armoured sun lalata wani sansanin ’yan bindiga a Karamar Hukumar Ifelodun ta Jihar Kwara. Wannan dai na cikin wata...
Rundunar ƴansandan jihar Zamfara ta sanar da kama wani mutum bisa zargin mallakar abubuwan fashewa ba bisa ƙa’ida ba, a wani samame da aka kai a...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirin tura tsofaffin sojoji da suka yi ritaya domin kare yankunan da ba su da cikakken tsaro a kasar nan, a...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya umarci Kwamishinan Shari’a na jihar da a gaggauta ɗaukar matakin shari’a kan duk waɗanda ake zargi da hannu...
Rundunar yan Sandan kasar nan ta tabbatar da cewa rahoton sace mutane a Kurmin Wali a karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna gaskiya ne. Hakan na...
Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya gargadi gwamnatocin jihohi da su dakatar da duk wata tattaunawa ko yarjejeniyar sulhu da ‘yan bindiga, yana...