Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Champions League: yadda aka raba wasannin ƙungiyoyi 16 da suka fito daga rukuni

Published

on

Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA ta fitar da jadawalin gasar cin kofin zakarun turai Champions League ta kakar wasannin shekarar 2021/2022.

Jadawalin wanda ya kunshi kungiyoyi 16 da zasu fafata a gasar a wasanni daban-daban.

Inda Benfica zata kara da Real Madrid

Villarreal da Manchester City

Bayern Munich da Atlético Madrid.

Liverpool da Salzburg

Inter Milan da Ajax

Sporting CP da Juventus

Chelsea da LOSC Lille

Sai kuma wasa mafi zafi shine tsakanin Manchester United da PSG.

Wasannin farko dai zasu gudana a ranakun 15 daa 1 6 da 22 da kuma 23 ga watan Fabrairu.

Sai kuma wasanni zagaye na biyu da zasu gudana a ranakun 8 da 9 da 15 da kuma 16 na watan Maris din shekarar 2022 da muke ciki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!