Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Kungiyoyin da suka dau dogon lokaci suna samun nasara

Published

on

Kungiyoyi da dama a nahiyar Turai da fadin duniya, sun dau dogon zango suna samun nasara a wasanni daban-daban da suka fafata a gasar wasanni daban-daban.

Irin wadannan kungiyoyin sun hada da ….

Kungiyar kwallon kafa ta Coritiba dake kasar Brazil da ta shafe yawan wasanni 24, a shekarar 2011 tana samun nasara a dukkanin wasannin da ta buga.

Sai kungiyar Bayern Munich daga Jamus, a shekarar 2019/20, da ta samu galaba a wasanni 23.

Kungiyar Real Madrid a shekarar 2014/15, ita ma ta samu nasara a wasanni 22, a kakar shekarar.

Sai kuma ta baya-bayan nan wato tawagar Manchester City daga kasar Ingila da ta samu galaba a wasanni 20 a jere, a kakar bana ta 2020/21.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!