Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Citad tayi bikin ranar fasahar sadarwa ta zamina ta mata yau

Published

on

Cibiyar dake kula da fasahar sadarwa ta zamani da cigaban al’umma  wato Citad tayi kita ga mata dasu kara jajircewa akan  ilimi fasahar zani wanda zai taimaka musu wajan dogaro da kansu.

Cibiyar tayi kiran ne a yayin bikin ranar ‘ya’ya  mata na kimiyar  fasahar sadarwa ta zamani wanda majalisar dinkin duniya ta ware a duk ranar 25 ga watan afrilun ko wacce shekara

Jami’ar dake kula da bangaren horaswa ta cibiyar Maryam Haruna ta kara da cewar sunkira wasu daga cikin wadanda suka taba horaswan ne domin kara tunatar dasu mihimmancin abunda suka koya a cibiyar.

Daya daga cikin wadanda suka sami horon Hafsat Abubakar ta bayyana yadda take amfani da horaswar ta bangaren kasuwancinta.

Taken  bikin ranar na bana shine ka fadada tunaninka dan Chanjin halaye.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!