Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Covid-19: Gwamnatin Jigawa ta fara rabawa likitocin Corona N10,000 a kullum

Published

on

Gwamnatin jihar jigawa ta ce tana biyan naira dubu goma ga kowanne likita dake aikin kula da masu dauke da cutar Corona Virus a kowacce rana a matsayin alawus dinsu.

Gwamnan jihar Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ne ya tabbatar da hakan yayin da yake ganawa da manema labari a gidan Gwamnatin Jigawa dake Dutse.

Gwamnan ya kara da cewa baya ga wannan suna kokarin shigar da duk wani jami’i tsarin inshorar rai, duba da hadarin dake cikin aikin da sukeyi.

Gwamnan yace sun damu matuka da jami’an dake gudanar da aikin, kana ya yaba musu bisa sadaukarwa da kokarin ceto rayukan masu dauke da cutar.

Labarai masu alaka:

Gwamna Badaru ya dinkawa Almajirai kayan sallah

Covid-19: Za a cigaba da sallah cikin jam’i a Jigawa

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!