Connect with us

Coronavirus

Covid-19: Mutumin da aka rika yada bidiyonsa a Kaduna ya rasu

Published

on

Gwamnatin jihar Kaduna ta ce mutuminnan Tasi’u Muhammad aka rika yada bidiyon sa a kafafan sada zumunta cewa ya kamu da cutar Coronavirus ya rasu.

Cikin wata sanarwar da gwamnatin jihar Kaduna ta wallafa a shafinta na Twitter ta ce sakamakon gwajin da aka yiwa mutumin ya nuna cewa baya dauke da cutar Coronavirus.

Sanarwar ta kara da cewa Tasi’u Muhammad yana fama da hawan jini, kuma ya rasu ne a yayin da yake samun kulawa a cibiyar killace masu fama da cutuka masu yaduwa ta jihar Kadunan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 332,984 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!