Connect with us

Labarai

Covid-19: Yadda masu zuba jari suka yi asarar biliyoyin kudi a Najeriya

Published

on

Gwamnatin tarayya ta bada umarnin rufe sansanonin masu yi wa kasa hidima a fadin kasar nan, a wani bangare don dakile yaduwar yaduwar annobar cutar Corona.

Ministan matasa da wasanni Sunday Dare ne ya bayyana hakan a safiyyar Yau.

Jaridar Punch ta rawaito cewa ministan ya kuma ce za su sallami wadanda suke cikin sansanonin yiwa kasar hidima a halin yanzu domin komawa garuruwan su.

A cewar ministan hakan ya biyo bayan sabon tsarin da gwamnatin tarayya ta dauka na dakile yaduwar cutar Corona a fadin kasar nan.

Rahotanni sun bayyana cewa  tuni rukunin farko na wannan shekarar suka shiga sansanonn a ranar hudu ga wannan watan kuma za su fito a ranar Ashirin da tara ga wannan watan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,336 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!