Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Cutar sarkewar numfashi a Kano ta kashe mutane 25.

Published

on

Cutar sarkewar numfashi da ta bulla a Kano ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 25.

Rahotanni sun nuna cewa, cutar mai suna “diphtheria” wadda aka fassarata da cutar munshari da sarkewar numfashi, an fara samun ta ne daga karshen makon da ya gabata zuwa yau, wadda kuma ta yi sanadiyyar rayukan mutane 25.

RAHOTO: Aisha Sani Bala

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoto.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/01/LABARAN-RANA-KANO-DIPHTHERIA-19-01-2023.mp3?_=1
Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!