Connect with us

Labarai

Da ɗumi-ɗumi: An naɗa sabon shugaban jam’iyyar PDP na ƙasa

Published

on

Jam’iyyar PDP ta nada Yemi Akinwonmi a matsayin sabon shugaban ta na kasa.

Yemi Akinwonmi wanda shi ne mataimakin shugaban jam’iyyar reshen kudancin kasar nan.

Mai magana da yawun jam’iyyar ta PDP Kola Ologbondiyan ne ya sanar da nadin nasa jim kadan bayan wata ganawar sirri da kwamitin ta na kasa yayi yau a Abuja.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!