Labarai
Da ɗumi:ɗumi: hukumar tace fina-finai ta dakatar da Malam Ali Kwana Casa’in daga Fina-finai

Hukumar Tace Fina-finai ta Kano ta dakatar da Jarumi Abdul Saheer da aka fi sani da Malam Ali Kwana Casa’in daga Fina-finan Hausa har tsahon Shekaru biyu.
Hukumar tace hakan ya biyo bayan korafe-korafen da aka yi a kansa na cewa yana yada bidiyon batsa a kafafen sada zumunta.
Hukumar ta ce ta gayyace shi amma ya bijirewa amsa gayyatar ta.
You must be logged in to post a comment Login