Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

Hukumar tace fina-finai a Kano ta kama wasu littatafai da bata yadda dasu ba

Published

on

Hukumar tace fina-finan ta jihar Kano ta ce ta gano yadda ake shigar da wani littafi da hukumar tace akwai tarin kalaman batsa da kalmomin da ke rusa tarbiyar Yara musamman daliban dake makarantun Primary.

Shugaban hukumar Abba Almustapha, yayin ganawarsa da manema labarai da yammacin yau Alhamis.

Wanda ya ce ‘litattafan da suka kama yawansu ya kai fiye da kwafi dubu daya.

Abba Almustapha,ya kuma ce ‘hukumar zata cigaba da kama duk makaranta ko mai sayar da littafin da aka samu da shi zai fuskanci fishin hukumar’.

Abba Almustapha,ya kuma shawarci Iyaye da Malamai su tabbatar Yara Dalibai Basu cigaba da Amfani da littafin ba.

 

Rahoton: Abba Isah Muhammad

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!