Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Yanzu-yanzu: An yi sulhu tsakanin Arewa24 da Afakallahu

Published

on

Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano tace ta cimma matsaya tsakanin ta da gidan talabijin na Arewa24.

Cikin wata sanarwa mai dauke da shugaban hukumar Isma’il Na’abba Afakallahu ya aikewa da Freedom Radio ta yabawa Arewa24 bisa yadda yadda ta mika kai, tare da karbar gyare-gyaren da hukumar tayi mata.

A ranar Talata ne dai hukumar tace fina-finai ta Kano ta bada umarnin dakatar da haska shirin Kwana Casa’in da Gidan Badamasi da tashar Arewa24 keyi.

Afakallahu ya ce, sakamakon tattaunawar da bangarorin biyu su ka yi, sun cimma matsaya cewa Arewa24 ta yarda za ta cire wadansu wurare da aka nuna abinda hukumar ta ce bai dace ba acikin shirye-shiryen guda biyu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!