Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Da ɗumi-ɗumi: An janye dokar hana Adaidaita sahu hawa wasu titunan Kano

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar anye da ta sanya na hana Adaidaita sahu bin wasu titunan a Kano.

Shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Danagundi ne ya tabbatar da hakan a yammacin yau Laraba a yayin taron manema labarai da ya gudanar.

Ya ce, an janye dokar ne sakamakon yadda masu babura masu kafa uku suka riƙa kokawa kan irin halin da suka shiga a yau.

Ɗanagundi ya ce, yanzu haka ko wanne babur mai ƙafa uku zai iya hawa ko wanne titi a faɗin jihar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!