Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Da dumi-dumi : Gwamnati ta bada hutun bukukuwan sallah babba    

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Alhamis 30 da Juma’a 31 ga wannan watan amatsayin ranar hutun babban sallah .

Ministan cikin gida Ogbeni Rauf Aregbesola ne ya sanar da hakan ta hannun babban sakatariya a ma’aikatar, Georgina Ehuriah.

Sanarwar ta ce, ministan na taya alummar musulmai ‘yan Najeriya dake gida da kasashen waje murnar zagayowar sallah babba, da kuma yin bukukuwan sallah lafiya.

Ka zalika ministan ya bukaci alumma da su kula da kan su wajen amfani da dokokin yaki da cutar Corona a ya yin bukukuwan sallah babba.

Rauf Aregbesola ya kara da cewar gwamnati mai ci ta shugaba Muhammadu Buhari wajen bin dokokin da aka shimfida da kuma samar da zaman lafiya a tsakanin al’ummar kasar nan

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!