Connect with us

ilimi

Da ɗumi-ɗumi: Gwamnatin Kano ta ƙara wa’adin hutun ɗalibai

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta tsawaita wa’adin komawar dalibai Makaranta zuwa mako guda.

A cewar gwamnatin matakin kara wa’adin hutun ya biyo bayan gabatowar Azumi watan Ramadan da kuma bai wa iyayen su dama su shirya shiga Azumin.

Kwamishinan ilimi Malam Sunusi Sa’idu Kiru ne ya tabbatar da hakan ga Freedom radio.

Ya ce, a yanzu daliban kwana za su koma makaranta a ranar 18 ga watan Afrilu, yayin da daliban jeka-ka-dawo za su koma a ranar 19 ga watan na Afrilun 2021.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!