Labarai
Da dumi-dumi: Gwamnatin Kano ta janye gayyatar da ta yiwa shugaba Buhari
Gwamnatin jihar Kano ta janye goron gayyatar da ta aike wa shugaban kasa Muhammadu Buhari na neman ya kaddamar da wasu ayyuka a jiha
Janyewar da gwamnatin Kano ta yi na da nasaba da jifa da aka yi wa Shugaban kasa da kuma ihu a jihar Katsina a jiya a lokacin da ya je jihar domin kaddamar da wasu ayyuk
Gwamnatin jihar ta dauki matakin cikin gaggawa ne domin kaucewa sake faruwar irin wannan lamari a jihar Kan
Gwamnatin ta kuma koka da yadda shugaban kasar ya nuna cewa zai je Kano ziyarar aiki ta kwana 1 kaca
A farkon makon nan ya je jihar Legas domin ziyarar aiki ta kwanaki 2.
Gwamnatin jihar ta kammala aikin kuma tana son ya kaddamar da shi amma jami’an tsaro sun ki amincewa da cewa ba zai ziyarci Tiga ba
.
You must be logged in to post a comment Login