Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Da dumi-dumi: Gwamnatin Kano ta janye gayyatar da ta yiwa shugaba Buhari

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta janye goron gayyatar da ta aike wa shugaban kasa Muhammadu Buhari na neman ya kaddamar da wasu ayyuka a jiha

Janyewar da gwamnatin Kano ta yi na da nasaba da jifa da aka yi wa Shugaban kasa da kuma  ihu a  jihar Katsina a jiya a lokacin da ya je jihar domin kaddamar da wasu ayyuk

Gwamnatin jihar ta dauki matakin cikin gaggawa ne domin kaucewa sake faruwar irin wannan lamari a jihar Kan

Gwamnatin ta kuma koka da yadda shugaban kasar ya nuna cewa zai je Kano ziyarar aiki ta kwana 1 kaca

A  farkon makon nan ya je jihar Legas domin ziyarar aiki ta kwanaki 2.

Gwamnatin jihar ta kammala aikin kuma tana son ya kaddamar da shi amma jami’an tsaro sun ki amincewa da cewa ba zai ziyarci Tiga ba

.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!