Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Da Dumi-dumi: Gwamnatin Kano ta maka Ganduje da matarsa da wasu mutane 6 a Kotu kan zargin almundahanar kudade

Published

on

Gwamnatin jihar Kano, ta maka tsohon gwamnan jihar Dakta Abdullahi Umar Ganduje da matarsa Hafsat Umar da kuma dansa Umar Abdullahi Umar da karin wasu mutane 5 a gaban kotu bisa tuhumetuhume guda 8 masu alaka da cin hanci da rashawa da almundahana da kuma yin sama da fadi da wasu makudan kudade.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa hakan na kunshe ne ta cikin wata takardar shigar da kara mai dauke da kwanan watan 3 ga wannan watan da muke ciki na Afrilu wadda kuma ke dauke da sunan shaidu kan karar.

Wadanda ake karar sun hada da Abdullahi Umar Ganduje da Hafsat Umar da Abubakar Bawuro da Umar Abdullahi Umar da Jibrilla Muhammad sai Lamash Properties Ltd da Safari Textiles Ltd da Lesage General Enterprises.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!