Connect with us

Labarai

Daliban da gwamnatin Abba ta tura India karatun Digiri na 2 sun nemi daukin mahukunta

Published

on

Daliban da gwamnatin Kano ta tura kasar Indiya domin karatun digiri na biyu, sun bukaci daukin mahukunta, bayan karewar takardun izinin zamansu a kasar.

Daya daga cikin daliban, Sa’id Idris Usaini, ya ce, sun kai korafe-korafe daban-daban ga mahukunta, amma har yanzu ba a shawo kan matsalar ba.

 

Sa’id Idris Usaini, ya kara da cewa ci gaba da zamansu a haka zai iya jefa rayuwarsu cikin damuwa, don haka ne su ke neman a agaza musu domin ci gaba da gudanar da rayuwarsu bisa tanadin doka.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!