Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Dalilin da ya sa muka sayi Lionel Messi – Nasser Al-Khelaifi

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta PSG ta ce ta na farin cikin daukar Lionel Messi da zai kasance da ita har tsawon kakar wasanni biyu masu zuwa.

Kungiyar ta bayyana Messi a matsayin gwarzon dan wasa kuma abin kwaikwayo ga kowa a ciki da wajen kwallon kafa.

Mamallakin kungiyar, Nasser Al-Khelaifi ya ce yanke shawarar kawo Messi na daga cikin manyan nasarorin da kungiyar ta taba samu.

Ya ce, kungiyar ta sayi dan wasan ne domin ‘yan wasan ta su samu gogewa tare da lashe kofuna masu yawa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!