Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

AFCON 2021: Gernot Rohr ya isa kasar Kamaru domin tattaunawa

Published

on

Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles, Gernot Rohr ya isa birnin Yawunden dake kasar Kamaru don halartar taron karawa juna sani da hukumar kwallon kafa ta Afirka ta shirya.

Taron na zuwa ne yayin da aka kammala shirye-shiryen fitar da rukunin kasashe da za su fafata a gasar cin kofin Afirka ta shekarar 2021 da za ta gudana a kasar Kamaru.

Tunda fari dai an shirya fara gudanar da gasar ne tsakanin watan Yuni da Yulin shekarar 2021.

Sai dai yanzu haka an dage gasar zuwa watan Janairu da Fabarairun shekarar 2022 sakamakon rashin kyawun yanayi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!