Connect with us

Labaran Wasanni

Daniel Sturridge zai koma gasar Amurka ta Major League -MSL

Published

on

 

Akwai yiwuwar cewa tsohon dan wasan Liverpool da Chelsea dan kasar Ingila Daniel Sturridge ,zai koma wasan Kwallon a gasar kasar Amurka ta ‘Major league Soccer ‘.

Dan wasa Sturridge ne ya bayyana haka a wata hira da yayi da jaridar L’Equipe ta kasar Faransa.

Labarai masu Alaka.

Shugabancin wasanni a Duniya na bukatar bakaken fata- Maggie Alphonsi

Najeriya da Amurka za su gana kan dukiyar kasar nan

Sturridage yace yana sha’awar komawa gasar da kasar ta Amurka don yin Kwallo tare da kuma shirye -shiryen bunkasa wakoki da yake da buri tare da shirin farawa.

Tsohon dan wasan na Liverpool, na zaune kawo yanzu haka ba shi da kungiya tun bayan raba gari da tsohuwar kungiyar sa ta Trabzonspor ta kasar Turkiyya(Turkey ), bisa yarjejeniyar aminta da juna.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 330,090 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!