Labarai
Dan Madanho shining stars ta lallasa Momy Academy da ci biyu da nema
![](https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2019/09/Dan-Madanho-1.jpg)
Kungiyar kwallon kafa ta Danmadanho shining stars ta lallalasa kungiyar kwallan kafa ta Mummy Academy da ke unguwar Yankaba a wani wasan sada zumunta da ya gudana tsakanin kungiyoyin guda biyu.
Danmadanho shining stars ta samu nasarar zura kwallaye biyu a ragar Mummy Academy da ci biyu inda kuma mommy academy ta tashi da ba ko daya.
A wani wasan da kungiyar ta Danmadanho shining stars ta kara da kungiyar kwallan kafa ta New Soccer dake rijiyar Lemo , kungiyoyin biyu sun kara inda Rijiyar lemo ta doke Danmadanho shining stars da ci da ya da babu.