Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

DSS ta nemi haɗin kan ƴan soshiyal midiya a Kano

Published

on

Hukumar tsaron farin kaya ta ƙasa DSS ta nemi haɗin kan masu amfani da kafafen sada zumunta don tabbatar da zaman lafiya a Kano.

Daraktan hukumar a nan Kano Alhassan Muhammad ne ya bayyana hakan yayin ganawarsa da jagororin masu amfani da kafafen a ranar Juma’a.

Shugaban hukumar tace finafinai ta Kano Isma’ila Na’Abba Afakallah shi ne ya jagoranci ɓangaren ƴan soshiyal midiya a yayin ganawar.

Masu amfani da kafafen sun yi alƙawarin bada haɗin kai ga hukumar domin tabbatar da zaman lafiya a Kano.

Mahalartan sun haɗa ƴan soshiyal midiya na ɓangarorin siyasa dana addini da sauransu.

Ku kasance da shirin mu na Mu Leka Mu Gano da karfe 7 na dare, domin jin cikakken labarin yadda ganawar ta kasance.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!