Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

EFCC ta kama Babban Akanta Janar Malam Ahmed Idris

Published

on

Hukumar yaƙi da rashawa ta ƙasa EFCC ta cafke babban Akanta Janar na ƙasa Ahmed Idris bisa zargin almundahanar kuɗi Naira Biliyan Tamanin.

Hakan na cikin wata sanarwa da hukumar ta wallafa a shafinta na Facebook.

Jami’an hukumar sun cafke shi a ranar Litinin bisa zargin karkatar da kuɗaɗen ta hanyar zuba jari a Kano da Abuja.

EFCC ta ce, ta kama shi ne saboda gaza amsa gayyatar da ta yi masa, kan zarge-zargen almundahana.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!