Connect with us

Kaduna

El-rufa’i ya gabatarwa majalisa kasafin kuɗin shekara mai zuwa

Published

on

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-rufa’i ya gabatarwa majalisar dokokin jihar kasafin kuɗin shekarar dubu biyu da ashirin da ɗaya.

Kasafin ya kai naira biliyan dari biyu da talatin da bakwai (237bn).

An ware naira biliyan 124bn domin manyan ayyuka, yayin da ayyukan yau da kullum kuma aka ware musu naira biliyan 157.56.

Manyan ayyuka sun samu kashi sittin da shida cikin dari na kasafin 66%.

Kashi talatin da hudu 34% kuma aka warewa ayyukan gudanarwar gwamnati na yau da kullum.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv

Now Streaming

Archives