Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

El-Rufa’i- ya haramta shiga ko fita da dabbobi jihar Kaduna

Published

on

Gwamnatin jihar Kaduna ta haramta shigowa ko fitar da dabbobi daga jihar zuwa wasu jihohin dake kasar nan.

Hakan na cikin wata sanarwa da kwamishinan al’amuran tsaron jihar Samuel Aruwan ya fitar ga manema labarai.

Sanarwar ta ce gwamnatin jihar ta Kaduna ta dauki matakin ne biyo bayan shawarwarin da jami’an tsaro suka bata.

Kazalika sanarwar ta ce matakin ya fara aiki daga jiya Alhamis.

Haka zalika sanarwar ta ce duk wanda aka kama da aikata safarar Jakai zuwa cikin jihar to ya aikata babban Laifi da zai iya kaishi ga kare rayuwar shi a gidan Yari.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!