Connect with us

Labarai

Yan sanda a jihar Zamfara sun kubutar da dalibai 5 daga cikin 73 da ‘yan bindiga su ka yi garkuwa da su

Published

on

Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta kubutar da dalibai 5 daga cikin 73 da ‘yan  bindiga su ka yi garkuwa da su, na makarantar Sakandaren Kaya dake karamar hukumar Maradun.

Hakan na cikin wata sanarwa da mai Magana da yawun rundunar SP Muhammad Shehu ya fitar ga manema labarai.

Da dumi-dumi :An rufe makarantu a jihar Zamfara

Sanarwar ta ce, gaba daya daliban biyar da rundunar ta kubutar suna nan cikin koshin lafiya.

Sp Muhammad Shehu ya kuma ce ‘yanzu haka hadakar jami’an tsaro dake jihar sun shiga cikin dazukan dake karamar hukumar ta Muradun domin ganin sun kubutar da daliban da ‘yan bindigar sukayi garkuwa da su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!