Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Fargaba da rashin tabbas sun mamaye Najeriya – NLC

Published

on

Kungiyar Kwadago ta ƙasa NLC, ta ce fargaba da rashin tabbas a yanzu sun mamaye ƙasar nan daidai lokacin da ƙasar ke bikin cika shekaru 61 da samun ƴancin kai.

Hakan na cikin wata sanarwa da ƙungiyar ta fitar don taya murnar zagayowar ranar samun ƴancin kai.

Shugaban NLC, Ayuba Wabba ya koka kan cewa Najeriya ta rasa abubuwa da dama da za su zamo madubi na ci gabanta.

Wabba ya kuma ce kamata yayi yadda Najeriya ke ci gaba da girma a same ta da abubuwan ci gaba fiye da tsammani.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!