Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Fitaccen malamin masallacin harami da ke Makkah, Sheikh Abdul Rahman Al I’jlaan, ya rasu.

Published

on

Daya daga cikin fitattun malamai da ke koyarwa a masallacin harami da ke Makkah, Sheikh Abdul Rahman Al I’jlaan ya rasu.

Sheikh Abdul Rahman Al I’jlaan ya kwashe tsawon shekaru talatin da daya (31) yana koyar da ilimin addinin musulunci a masallacin harami da ke Makkah/

Sheikh Abdurrahman Al I’jlaan daya daga cikin fitattun malaman Harami da ke Makkah ya rasu.

Tuni an yi sallar jana’izarsa a yau bayan kammala sallar juma’a

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!