Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Freeedom Radio: sakon ta’aziyyar sarkin Lere ga kwamishinan yan sandan Kano

Published

on

Hukumar gudanarwar rukunin tashoshin Freedom Radio na mika sakon ta’aziyyarta ga kwamishinan ‘Yan sandan jihar Kano Sama’ila Shu’aibu Dikko bisa rasuwar sarkin Lere.

Marigayi sarkin Lere Alhaji Abubakar Garba Mohammed mai ritaya, ya rasu a safiyar ranar Asabar a Kaduna bayan gajeriyar rashin lafiya, yana da shekara 77.

Muna addu’ar Allah ya jikan say a bai wa iyalan sa hakuri da ma al’ummar Najeriya

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!