Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

French Open 2020: Djokovic ya shiga zagaye na biyu

Published

on

Ɗan wasa na ɗaya a duniya Novak Djokovic, ya tsallaka zuwa zagaye na biyu a gasar French Open ta Roland Garros, bayan doke ɗan wasa Mikael Ymer a wasan zagaye na farko.

Djokovic dan ƙasar Serbia, wanda ya lashe gasar Italian Open da aka kammala mako biyu da ya gabata, ya samu galaba a kan Ymer ɗan ƙasar Sweden a Jere, da ci 6 da nema da 6 da 2 sai kuma 6 da 3.

Nasarar ta Djokovic, ta bashi damar fafatawa da ɗan wasa Ricardas Berankis, a zagaye na biyu da ya samu galaba a kan abokin fafatawar sa Hugo Delliens da ci 6 da 1 da 6 da 4 sai 6 da 4.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!