Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

FRSC: Bamu fitar da sanarwar ɗaukar ma’aikata ba

Published

on

Hukumar kiyaye aukuwar haddura ta Kasa FRSC ta gargadi jama’a da su yi watsi da rade-radin da ke ta yawo a kafafen sada zumunta na internet kan cewa za’a fara aikin tantance sabin ma’aikata.

Jami’in yada labaran hukumar Bisi Kazeem, ne ya bayyana hakan  cikin wata sanarwa da ya fitar aka kuma rabawa manema labarai a Abuja.

A cewarsa, hukumar tana rokon masu neman aikin da sauran jama’a kan cewa su guji daukar irin wadannan maganganu marasa tushe balle makama.

Ya kara da cewa duk lokacin da aka ga irin wannan labaran za’a iya samun hukumar kai tsaye ta hanyar kiran lambar 122 don samun ingantaccen bayani, kuma kiran kyauta ne.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!