Labarai
Gawuna ya taya Abba Kabir Yusuf murnar lashe zabe

Yayin da zaɓaɓɓen gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya karɓi shedar lashe zaɓensa a yau Laraba,
Mataimakin Gwamnan kuma dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a zaben na bana Nasiru Yusuf Gawuna, ya taya Injiniya Abba Kabir Yusuf murnar lashe zaɓe.
Nasir Yusuf Gawuna ya bayyana haka ne a wani sakon murna da ya fitar a Yammacin yau inda ya taya shi murnar.
Latsa alamar Play a kasa domin sauraron muryar tasa.
You must be logged in to post a comment Login