Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Messi ya amince ya koma Manchester City

Published

on

Mahaifin dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Lionel Messi, wanda yake shirin canja sheka ya sauka a kasar Spain, domin tattaunawa da shugaban kungiyar, Josep Maria Bartomeu a kan makomar dan wasan.

Messi mai shekaru 33 ya amince da tayin komawa kungiyar kwallon kafa ta Manchester City kan kudi Euro miliyan 623.

Manchester City dai ta ce Messi zai shafe tsawon kakar wasanni uku a kungiyar, kafin daga bisani ya koma kungiyar kwallon kafa ta New York City wacce take buga gasar kasar Amurka.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!