Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gobara ta sake tashi a kasuwannin Kano guda biyu

Published

on

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da tashin wata gobara a kasuwar sayar da Tumatir ta Dan Dabino da ke yankin karamar hukumar Bagwai.

Jami’in hulda da jama’a na hukumar PFS Saminu Yusuf Abdullahi, ne ya tabbatar da rahoton iftila’in ta cikin wani sakon murya da ya aike wa freedom Radio a daren Larabar Makon nan.

Ya ce, gobarar ta kone fiye da runfuna guda arba’in wadanda ake gudanar da kasuwanci a ciki.

Haka kuma, ya kara da cewa, wata gobarar ta tashin a wani gini da ake gudanar da kasuwanci a karamar hukumar Sumaila, inda ta kone fiye da shaguna guda bakwai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!