Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Griezmann zai bar Barcelona

Published

on

Dan wasan Kungiyar Barcelona na kasar Faransa, Antoine Griezmann ya ce zai bar kungiyar sa tun kafin su fara haduwa da sabon kocin kungiyar, Ronald Koeman.

Rahotanni sun bayyana  cewar, tsohon dilalin dan wasan, Eric Olhats ne ya tabbatar da hakan ga manema labarai.

Griezmann wanda Barcelona ta dauki dan wasan a kan kudi Yuro miliyan 120 daga kungiyar Atletico Madrid.

Sai dai tun kafin Baryen Munich ta lallasa Barcelona da ci 8-2 a Champions League dan wasan ya furta cewa zai bar kungiyar.
Griezmann ya dai zura kwallaye 35 a dukannin wasannin da ya yi a Barcelona.

Dan wasan mai shekaru 29, wanda ya zura kwallaye 15 a dukannin wasannin da ya bugawa Barcelona a kakar da a ka kammala a bana, zai bar magoya bayan sa cikin jimami kan barin shi kungiyar

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!