Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Manchester City za ta biya Euro miliyan 450 a kan Messi

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta shirya tsaf domin daukar dan wasan gaban Barcelona Lionel Messi.

City dai ta ce za ta iya biyan kudi Euro miliyan 450 kan dan wasan, sabanin Euro miliyan 700 da kungiyar sa ke bukata ga duk wanda ke son daukar sa.

Messi mai shekaru 33 ya bayyana aniyar sa ta barin kungiyar ta Barcelona jim kadan bayan sun sha kashi a hannun Bayern Munich da ci 8 a gasar Champions League.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!