Connect with us

Labarai

Gwamayar kungiyoyin kula da filayen jiragen sama su fara yajin aiki

Published

on

Gamayar Kungiyoyin kula da jiragen sama ta kasa sun tsunduma yajin aiki a yau, sakamakon shagulatin bangaro da ma’aikatar kula da jiragen sama ta yi kan bukatun su na gyara tare da inganta harkokinsu.

Hakan na kunshe cikin wata sanarwa da gammayar kunyoyin jami’anta suka rattabawa hanun don tsunduma yajin aiki a birnin tarraya Abuja  .

A cewar sanarwar, gammayar kungoyoyin sun koka kan rashin maida hanakali kan harkokin su, domin bunkasa harkokin Jiragen sama a fadin kasar nan.

Sanarwar ta kara da cewa, sun shafe sama da wata wattani suna kai korafe-korafen su zuwa ma’aikatar kula da jiragen sama ta kasa, amma ta ki amincewa, a don haka suka tafi yajin aikin.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,758 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!