Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gwamna Abba Gida-gida ya sauke Ogan ɓoye da kwamishinan ƙasa

Published

on

Gwamnatin jihar Kano, ta nesanta kanta da kalaman Kwamishinan ƙasa na jihar da kuma mai bai wa gwamna Abba Kabir Yusuf, shawara fannin al’amuran matasa Yusuf Imam da ake wa laƙabi da Ogan ɓoye,

Jami’an gwamnatin biyu dai gabanin saukewa daga muƙaman nasu sun yi maganganu kan shari’ar da ake yi ta zaɓen gwamnan jihar.

Kwamishinan yaɗa Labarai na jihar Baba Halilu Dantiye, ne ya sanar sanar da hakan a daren yau Juma’a ya ce, kalaman da jami’an nasu suka yi ba da yawun gwamnati su ka yi su ba.

Kwamishinan ya ce, gwamnatin ta kuma sauke su daga muƙamansu nan take.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!