Connect with us

KannyWood

Gwamnatin Kano ta amince mu ci gaba da haska fina-finai- MOPPAN

Published

on

Hukumar tace fina-finai da  dab’i ta jihar Kano, ta amince da  ci gaba da haska fina-finan da ta dakatar a masana’antar Kannywood domin kada masu samar da su, su tafka asara.

 

A wata sanarwa da kungiyar masu shirya fina-finai ta jihar Kano MOPPAN karkashin shugabanta Ado Ahmad gidan Dabino ta fitar ta ce sun yi zama da shugabannin hukumar tace fina finan ta jihar Kano.

 

Sanarwar ta ruwaito cewa, matsayar da aka cimma ta hada da  ci gaba da haska fina finan da aka dakatar, tare da bayar da wa’adin mako guda ga masu shirya fina finan su mika duk wani shirin su a gaban hukumar domin tantancewa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!